Karar Saraki a kotun CCT: Lauyoyi 80 sun mamaye kotu na Saraki — Nigeria Today
Pages Navigation Menu

Latest and breaking news, sports and all that is trending today

Karar Saraki a kotun CCT: Lauyoyi 80 sun mamaye kotu na Saraki

– Wani shugaban majalisar dattawan Najeriya mai suna Dakta Bukola Saraki ya zo kotun na karar shi a kotun Code of Conduct Tribunal (CCT) da lauyoyi 80

– Wani lambar lauyoyi yake fiye da lambar lauyoyi 66 inda Saraki ya zo kotun na karshen karar shi

– Amma lambar yan majalisar daga majalisar dattawa wadanda sun tafi  CCT da shi ta rage

– Amma Sanatoci 18 kawai ne sun tafi kotun da wani shugaban majalisar dattawa

KU KARANTA KUMA:

lauyoyi 80

Wani shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Bukola Saraki

Akan karar Sanata Bukola Saraki, wani shugaban majalisar dattawa, wanda take cigaba a kotun Code of Conduct Tribunal a yau, Juma’a 18, ga watan Maris, lauyoyi 80, sun je kotun da shi. Wani shugaban lauyoyin Saraki, mai suna Kanu Agabi (SAN), shine ya bayyana hakan, inda ya karar shi a gaban kotun.

A Juma’a 11, ga watan Maris, lauyoyi 66, sun wakiltar Saraki a kotun CCT, inda guda bakwai tsakanin su, manyan lauyoyi (Senior Advocate of Nigeria (SAN)) ne. Amma lambar yan lambar yan majalisar, wadanda sun zo kotun ta rage sosai.

Wani sanatoci wadanda sun zo kotun da Saraki, akwai Chris Anyanwu, wanda yake wakiltar jihar Imo ta Gabas. Akwai Ibrahim Gobir, wanda yake wakiltar jihar Sakkwato ta Gabas. Kuma, akwai Andy Uba, wanda yake wakiltar jihar Anambra ta Kudu.

Sannan, akwai Stella Oduah, wanda take wakiltar jihar Anambra ta Arewa. Akwai Rafiu Ibrahim, wanda yake wakiltar jihar Kwara ta Kudu. Akwai Sanata Ben Murray-Bruce da sauran sanatoci.

Farkon, inda Saraki ya zo kotun a Talata 22, ga watan Satumba, 2015, sanatoci kimanin 50 sun zo da shi. Na biyu a Laraba 21, ga watan Oktoba, 2015, sanatoci kimanin 81, sun zo da shi. Amma, a Juma’a 11, ga watan Maris, sanatoci kimanin 30 sun zo kotun CCT da shi.

The post Karar Saraki a kotun CCT: Lauyoyi 80 sun mamaye kotu na Saraki appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.

Follow us on twitter @NigeriaTodayNG

Also, Like us on facebook

This post was syndicated from Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM. Click here to read the full text on the original website.

Comments

avatar
  Subscribe  
Notify of
Download the Nigeria Today app from Play store. Click here download now
Hello. Add your message here.