Gwamnonin Arewa sun gama rikici tsakanin Ganduje da Kwankwaso (Hotuna) — Nigeria Today
Pages Navigation Menu

Latest and breaking news, sports and all that is trending today

Gwamnonin Arewa sun gama rikici tsakanin Ganduje da Kwankwaso (Hotuna)

– A sati da ya wuce ne yan jarida sun ruwaito wanda Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya shiga babbar rikici da wanda ya riga shi, mai suna Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso

– Gwamnonin Arewa sun gana da shugabannin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) sau biyu a jihar Kano

– Ganduje da Kwankwaso sun cigaba da alaka tsakanin su

A rahoto daga jaridar Rariya a shafin Facebook din ta, ta bayyana wanda, Gwamnonin Arewa Maso Yamma sun daidaita tsakanin tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da magajin shi, Gwamna Abdullahi Umar Ganduje.

KU KARANTA KUMA:

Gwamnoni guda shida na yankin Arewa maso Yammacin kasar nan, sun shirya rikicin dake tsakanin gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje da Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso. Gwamnonin dai sun hada da Abdul’aziz Yari (Zamfara), Mohammed Badaru (Jigawa), Nasir El-Rufa’i (Kaduna), Aminu Waziri Tambuwal (Sokoto) da kuma Abubakar Atiku Bagudu (Kebbi).

Ga hotunan daga ganawan a kasa:

gwamnonin arewa

Bayan Gwamnonin Arewa sunyi daidaita tsakanin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje da Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso

gwamnonin arewa

Anan, akwai Gwamnoni Abdul’aziz Yari (Zamfara), Mohammed Badaru (Jigawa), Nasir El-Rufa’i (Kaduna), Aminu Waziri Tambuwal (Sokoto) da kuma Abubakar Atiku Bagudu (Kebbi).

gwamnonin arewa

Bayan ganawan tsakanin shugabannin jihar Kano

Akwai wani mutum mai suna Balaabubakar Abubakar ya rubuta a safin Facebook din shi cewa:

“Allahamdullah gaskiya mukan yankinmu na Ariwa masu yanma munye nasara samun jagorori nagari musamman kaduna sokoto kano katsina kebbi jigawa zamfara Allah yaqara Albarka dumin bawanda zai shega yen sulhu sa adali mutunin kirki mesun chigaba dan haka Allah yasaka mako da Alkairi Amin Allah yakai ku gidajinku lafiya Allah yabaku ikun sauki nauyenda yarataya awyanku na jamaar ku da kuki jagoranta amin.

The post Gwamnonin Arewa sun gama rikici tsakanin Ganduje da Kwankwaso (Hotuna) appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.

Do you have something awesome to share with the world? Click here to share

Do you ever have any question about anything you wish to ask and get answer? Click here to ask

Follow us on twitter @NigeriaTodayNG

Also, Like us on facebook

This post was syndicated from Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM. Click here to read the full text on the original website.

Comments

Be the First to Comment!

avatar
  Subscribe  
Notify of
Download the Nigeria Today app from Play store. Click here download now
Hello. Add your message here.