Manyan labaran guda 10 na ranar Juma’a 18, ga watan Maris wadanda suka yi fice | Nigeria Today
Pages Navigation Menu

Nigeria news, headlines, events , stories and all that is trending today

Manyan labaran guda 10 na ranar Juma’a 18, ga watan Maris wadanda suka yi fice

NAIJ.com ta tattara maku manyan labaran guda 10, wadanda suka yi fice a ranar Juma’a 18, ga watan Maris. Ku duba, domin ku same su.

KU KARANTA KUMA:

manyan labaran guda 10

Wasu manyan mutane wanda yan jarida sun rahoto akan su

1. Nuna ra’ayi da Buhari: An gaya ma Kachikwu daya murabus

Wani kungiyar ma’aikata a Najeriya sun kira ga wani Ministan karemin na Mai, Dakta Ibe  Kachikwu daya murabus, saboda jawabin shi wanda yana tsada idan kasar Najeriya yake yi Man Fetur da kawo Man Fetur daga wajen kasan zuwa Najeriya.

2. Yadda Shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki ya saci kudaden jihar Kwara sosai – EFCC da CCB

Hukumar Code of Conduct Bureau da Kwamishin na hana almudahana, su biyu, sun bayyana yadda wani tsohon gwamnan jihar Kwara da kuma shugaban majalisar dattawan Najeriya mai suna Sanata Bukola Saraki ya saci kudaden Kwara dukka da taimokom Guaranty Trust Bank, inda ya sayar dukiyar a Landan da kudaden ya saci

3. Jihar Rivers take tafasa, yan bindiga da hukumar DSS, sun shiga yakin bindigogi, an kashe ma’aikacin hukumar DSS guda daya

Sauran sa’o’i 24, wanda za’a yi zaben jihar Rivers na majalisar kasa da majalisar jihar Rivers, wasu yan bindiga sun kashe wani ma’aikacin hukumar Department of States Services (DSS) guda daya.

4. Zaben Rivers: An gano Amaechi a filin jiragen sama da Naira Biliyan 5 – PDP

Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta saki akan shafin Facebook din ta, wanda ta gano wani Ministan Sufuru mai suna Rotimi Amaechi a filin jiragen samar Fatwakal a jihar Rivers.

5. Dattijan Kiristoci sun zargi Shugaba Buhari

Kungiyar Dattijan Kiristocin Najeriya sun lalata Shugaba Muhammadu Buhari, domin Najeriya ta hada da kasar Saudiya acikin wata kungiya wanda zata fuskanci ta’addanci.

6. Abinda ya faru da yan sanda a zaben jihar Rivers

Kamar yan sanda guda 100 daga Akure, wani birnin jihar Ondo, wadanda suka tafi na zaben jihar Rivers, suna da hannun a hatsarin motoci a Juma’a 18, ga watan Maris.

7. Tona Asiri: An bayyana sunayen ma’aikata wadanda suna da hannun a zamban Dala Biliyan 2.1

Wani kwamitin take binciki cin hanci da rashawar Dala Biliyan 2.1, ta gayyata wasu manyan ma’aikatar hukumar sojoji

8. Kasafin Kudin 2016: Saboda sun kasa alkawari da yan Najeriya, ku karanta abinda majalisar taron ce

Majalisar taron ta bayyana dalilai, ba zasu fara aiki a kasafin kudin 2016, inda suka ce na farko wanda, suka yi aiki a Alhamis 17, ga watan Maris.

9. Mutane da yawa sun zo binnen Ocholi, inda wasu mutane sun kuka

Yan Najeriya masu girma sun zo garin Abocho a karamar hukumar Dekina a jihar Kogi akan binnen wani Ministan Karemin na Kwadago, mai suna James Ocholi da matar shi mai suna Blessing da yaron shi mai suna Joshua.

10. Yar kungiyar kwallon kafa ta Najeriya ta hada Arsenal

Yar kungiyar kwallon kafa ta Najeriya, mai suna Asisat Oshoala ta hada kungiyar kwallon kafa ta Arsenal.

The post Manyan labaran guda 10 na ranar Juma’a 18, ga watan Maris wadanda suka yi fice appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.

Do you have something awesome to share with the world? Click here to share

Do you ever have any question about anything you wish to ask and get answer? Click here to ask

Follow us on twitter @NigeriaTodayNG

Also, Like us on facebook

This post was syndicated from Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM. Click here to read the full text on the original website.

Comments

Be the First to Comment!

avatar
  Subscribe  
Notify of
Download the Nigeria Today app from Play store. Click here download now
Hello. Add your message here.