Zaben Rivers: Hukumar zabe ta dakatar da zabe saboda babbar rikici (Hotuna) — Nigeria Today
Pages Navigation Menu

Latest and breaking news, sports and all that is trending today

Zaben Rivers: Hukumar zabe ta dakatar da zabe saboda babbar rikici (Hotuna)

– Hukumar zabe ta jihar Rivers a yau, Asabar 19, ga watan Maris ne ta dakatar da zaben majalisa a kananin hukumomi 6 saboda babbar rikici a zaben

– Wani Kwamishinan hukumar INEC mai suna Aniedi Ikoiwak ne ya bayyana ya sanda da hakan inda yake cewa akwai abun kamar magudin zabe da sakamakon mara kyau

– An rahoto wanda akwai sakamakon a kananin hukumomin 19 tsakanin kananin hukumomin guda 23

Jaridar NAIJ.com ta kawo abinda take faruwa a zaben majalisar ta kasa da jihar Rivers a yau. A unguwar Gwamna Nyesome Wike na jihar Rivers, jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), sun lashe zaben akan jam’iyyar All Progressives Congress (APC).

An yi zaben na majalisar wakilai da majalisar dattawa da majalisar jihar Rivers kuma. Kafin yau, a Alhamis 17, ga watan Maris, sauran kadan, yan bindiga suka so kashe sojojin Najeriya guda biyu a wani gari mai suna Abonnema.

A lokacin zaben zata fara, an kawo abubuwa, wadanda suka yi zabe a hedikwatar zabe ta jihar Rivers a Fatwakal, wani birnin jihar Rivers a kananin hukukomi guda 23. Kuma, hukumar zabe ta kasa, ta haya ma’aikatar 24,930 na zaben.

KU KARANTA KUMA:

Ku gano wasu hotunan daga zaben jihar Rivers a yau:

kananin hukumomi 6

Wani sojin kasar Najeriya da wasu masu magudin zabe wanda jami’an tsaro sun kama a yau a zaben jihar Rivers

kananin hukumomi 6

jakar hukumar zabe ta jihar Rivers

kananin hukumomi 6

Jami’in gwamnatin Wike da aka kama da kayan sojoji a Jihar Rivers.

kananin hukumomi 6

Jami’an tsaro da wasu mutane wadanda sunyi rikici a zaben majalisar jihar Rivers

The post Zaben Rivers: Hukumar zabe ta dakatar da zabe saboda babbar rikici (Hotuna) appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.

Do you have something awesome to share with the world? Click here to share

Do you ever have any question about anything you wish to ask and get answer? Click here to ask

Follow us on twitter @NigeriaTodayNG

Also, Like us on facebook

This post was syndicated from Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM. Click here to read the full text on the original website.

Comments

Be the First to Comment!

avatar
  Subscribe  
Notify of
Download the Nigeria Today app from Play store. Click here download now
Hello. Add your message here.